iqna

IQNA

IQNA - A ci gaba da gudanar da azumin watan Ramadan, tashar tauraron dan adam ta "Iqra" ta kasar Masar na sake yada shiri na musamman na "Daga Alqur'ani zuwa Ilmi" wanda marigayi Sheikh Muhammad Mutawalli Al-Shaarawi mai tafsirin kur'ani a kasar Masar ya rawaito.
Lambar Labari: 3492852    Ranar Watsawa : 2025/03/05

IQNA - Ayatullah Isa Qassem, fitaccen malamin addini n nan na Bahrain ya bayyana ci gaba da hana sallar Juma'a a matsayin yakin mako-mako saboda Netanyahu da sahyoniyar datti.
Lambar Labari: 3492222    Ranar Watsawa : 2024/11/17

IQNA - Gwamnatin Iraki ta yi Allah wadai da matakin da kafafen yada labarai na gwamnatin sahyoniyawan suke yi na cin mutuncin babban malamin addini na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3492014    Ranar Watsawa : 2024/10/10

Tehran (IQNA) a yau ne aka gudanar da janazar babban malamin addini Allamah Abdulamir Qabalan a kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3486281    Ranar Watsawa : 2021/09/07

Tehran (IQNA) al’ummar kasar Bahrain sun sake dawowa kan tituna domin hakkokinsu da masarautar kama karya ta kasar ta harmata musu a matsayinsu na ‘yan kasa.
Lambar Labari: 3485785    Ranar Watsawa : 2021/04/05